Muhimman abubuwan da suka faru a ranar 9 ga Satumba a tarihi
Kama Shugaban Ƙwadago
A ranar 9 ga Satumba, 2024, jami’an tsaro a Abuja sun kama shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC), Mista Joe Ajaero, jim kaɗan bayan ya soki shirin gwamnatin tarayya na ƙara farashin mai.
Wannan lamarin ya!-->!-->!-->!-->!-->…
Gaskiya Dokin Ƙarfe: Girmamawa ga Mai Girma Minista Muhammad Badaru Abubakar
Ra’ayi kan Badaru daga: Mohammed Sabo Yankoli
A cikin rayuwa, akwai mutane da suka fi zama haske ga al’umma, waɗanda ba kawai suna rike da muƙami ba, amma sukan sauya rayuwar mutane ta hanyar karamci, shugabanci da amana. Ga ni, wannan!-->!-->!-->…
Majalisar wata masarauta ta ƙwace sarautar da aka ba wa Shugaba Tinubu da wasu mutane huɗu
Majalisar Sarakunan Idoma ta bayyana cewa ta soke sarautar gargajiya da aka bai wa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu da wasu mutane huɗu a lokacin bikin Igede Agba a Ƙaramar Hukumar Oju, Jihar Benue.
Wakilinmu ya tattaro daga wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Hukumar NMCN ta soke dokar korar ɗaliban aikin jinya da ungozoma bayan kasa cin jarabawa sau uku
Hukumar Kula da Ilimin Jinya da Ungozoma ta Najeriya (NMCN) ta sanar da soke doguwar dokar da ta daɗe tana tilasta wa ɗaliban koyon aikin jinya da suka kasa haye jarabawar ƙwararru har sau uku su bar makaranta.
Wakilinmu ya tattaro daga!-->!-->!-->…
SUBEB ta Jigawa ta buɗe ƙofar neman aikin zama Sakataren Ilimi na ƙaramar hukuma a jihar
Hukumar Ilimi Matakin Farko ta Jihar Jigawa (SUBEB) ta sanar da buɗe shafin neman aikin Sakataren Ilimi a fadin ƙananan hukumomi 27 na jihar.
Wakilinmu ya tattaro daga wata sanarwa da aka rarraba a madadin Shugaban Hukumar cewa, an buɗe!-->!-->!-->…
Hasashen samun ruwan sama a sassan Najeriya na yau Talata daga NiMet, za a sami ambaliya a jihohi 2
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta bayyana hasashen yanayi na ranar Talata, 9 ga Satumba, 2025, inda aka yi gargaɗin yiwuwar samun ruwan sama mai ƙarfi, hadari mai duhu, da yiwuwar samun ambaliya a wasu sassan Najeriya.
!-->!-->!-->…
Tsohon ɗan takarar Majalisar Wakilai ya sauya sheƙa zuwa ADC a Jigawa, ya yi alƙawarin yaƙar APC
A ranar Asabar, jam’iyyar ADC reshen Ƙaramar Hukumar Hadejia a Jihar Jigawa ta karɓi tsohon ɗan takarar Majalisar Wakilai, Hon. Baffa Saleh, wanda a baya ya tsaya takara a jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023 da nufin neman wakiltar mazaɓar!-->…
Malaman makarantu da iyaye sun caccaki sabuwar manhajar karatun Gwamnatin Tarayya
Wasu malamai da iyaye sun caccaki Gwamnatin Tarayya kan sanar da sabuwar manhajar karatu ba tare da shawarar masu ruwa da tsaki ba, suna gargaɗin cewa gaggawar aiwatar da ita ka iya rage ingancin ilimi a makarantu.
Wakilinmu ya tattaro!-->!-->!-->…
A iya wata 1 a Najeriya, an kama masu laifi 1,950, an ceto 141, EFCC kuma ta ƙwato sama da naira…
Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa (NOA) ta bayyana cewa a watan Agustan 2025, ƴan sanda sun kama mutane 1,950 tare da ceto mutane 141 da a kai garkuwa da su, yayin da Hukumar Yaƙi da Cin Hanci (EFCC) ta samu nasarar hukunce-hukunce 588!-->…
NOA ta ta’allaƙa Ilimi da matsayin kayan aikin ginin ƙasa mai ƙarfi, ta ce a shigar da mata da masu…
Wakilinmu ya tattaro daga Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa (NOA) cewa, a yayin bikin Ranar Ƙasa da Ƙasa ta Ƙarfafa Ilimi ta 2025, an yi kiran a rungumi ilimi a matsayin mabuɗin ɗorewar ƙasa, haɗin kan al’umma da kuma fitar da miliyoyi!-->…