Ƴan Tinubu na ƙalubalantar kiran yin bore irin na Nepal a Najeriya yayin da wasu ke cewa in ba ai…
Wasu magoya bayan Shugaba Bola Tinubu sun soki kiran da ake yi a shafukan sada zumunta na yin zanga-zanga a Najeriya, bayan tarzomar da matasan Nepal suka gudanar wadda ta kifar da Firayim Minista na ƙasar.
Wannan kira na zuwa ne bayan!-->!-->!-->…
CP Dahiru ya karrama sabbin waɗanda su ka sami matsayin DSP a Jihar Jigawa
Kwamishinan Ƴan Sandan Jihar Jigawa, CP Dahiru Muhammad, ya karrama wasu jami’ai da suka samu ci gaba zuwa matsayin Deputy Superintendent of Police (DSP) a wata gagarumar liyafa da aka gudanar a Hedikwatar Rundunar Ƴan Sanda da ke Dutse.
!-->!-->…
Saudiyya ta yi nasarar raba tagwayen da aka haifa a manne a Kano bayan tiyata mai haɗarin gaske
Wasu tagwaye, Hassana da Husaina, ƴan asalin Jihar Kano, sun dawo Najeriya bayan samun nasarar tiyata mai matuƙar wahala da aka yi musu a ƙasar Saudiyya, inda aka raba jikinsu da ya haɗu a ƙasan ciki, ƙugu da ƙashin baya.
Tagwayen sun!-->!-->!-->…
HASASHEN YANAYI: NiMet ta fitar da gargaɗi kan samun ruwan sama da yiwuwar ambaliya a jihohi biyar
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da hasashen yanayi na ranar Asabar, 13 ga Satumba, 2025, inda ta yi gargaɗin samun ruwan sama mai ɗauke da guguwa a sassa daban-daban na ƙasar.
A cewar hukumar, da safe ana sa ran!-->!-->!-->…
Rundunar Ƴan Sanda ta Jigawa na ƙara ƙarfafa hulɗa da jama’a ta hanyar ziyarce-ziyarcen ƙungiyoyi da…
Rundunar ƴan sanda ta Jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin Kwamishinan Ƴan Sanda, CP Dahiru Muhammad, ta bayyana cewa tana ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da muhimman masu ruwa da tsaki domin tabbatar da zaman lafiya, tsaro da ci gaba mai ɗorewa a!-->…
SULHU DA ƳAN TA’ADDA: Gazawa ce ga tsaron Najeriya da tsantsar rainin wayo ga arewacin Najeriya
Daga: Ahmed Ilallah
Kullum in na yi duba da ta’addancin da ke faruwa ga Arewa, musamman ta Yamma na kan tuna da wata magana ta Marigayi Sheikh Abubakar Gumi na kuma yi zurfin tunani a kan batun tsohon Gwamnan Edo Senator Adams Oshomole!-->!-->!-->…
Buji a Jigawa za ta ɗauki sabbin ƴan vigilante 40 domin ƙarfafa tsaro
Ƙaraman Hukumarm Buji a Jihar Jigawa ta sanar da shirin ɗaukar sabbin jami’an vigilante guda 40 domin ƙara ƙarfi ga ayyukan tsaro a yankin.
Wakilinmu ya gano daga wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na ƙaramar hukumar, Aliyu B.!-->!-->!-->…
Wasu da ake zargin matsafa ne sun farmaki wajen jana’iza, sun hallaka mutane
An samu mummunan hari a daren Alhamis lokacin da wasu da ake zargin ƴan ƙungiyar asiri ne suka kai farmaki wajen jana’iza a ƙauyen Ezi, Ogidi, ƙaramar hukumar Idemili ta Arewa, Jihar Anambra, inda suka kashe mutane huɗu tare da jikkata!-->…
Sowore ya ƙi janye kalaman da DSS ta ce na “ƙarya, ɓatanci, kuma abin tayar da hankalin jama’a” ne…
Ƙwararren ɗan fafutuka kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar AAC a zaɓen 2023, Omoyele Sowore, ya ƙi amincewa da buƙatar hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) wacce ta nemi ya janye wani rubutu da ya wallafa a dandalin sada zumunta na X,!-->…
Gwamnan Kano ya aika da ƙudirin ƙara tsaurara dokar hana auren jinsi da sauran ayyukan masha’a a…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da miƙa ƙudirin doka zuwa Majalisar Dokokin Jiharsa domin haramta auren jinsi da sauran abubuwan da aka bayyana a matsayin na rashin tarbiyya a jihar.
Wakilinmu ya tattaro daga wata!-->!-->!-->…