Jihar Jigawa ta karrama malamai ma su ƙwazo a fannin koyarwa da maƙudan kuɗaɗe
Gwamnatin Jihar Jigawa ta karrama wasu malamai na makarantun kimiyya da fasaha da suka yi fice a shekarar 2025.
An raba lambobin yabo da kyaututtuka na kuɗi domin nuna yabawa ga jajircewa da ƙwarewar da suka nuna.
Gwamna Umar Namadi!-->!-->!-->!-->!-->…
Gwamnan Jigawa ya tallafawa ɗaliban Maigatari da naira miliyan 2
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayar da tallafin naira miliyan biyu ga wasu ɗalibai ƴan Maigatari da suka nuna bajinta a taron “Gwamnati da Jama’a” da aka gudanar a ƙarshen makon da ya gabata.
Wakilinmu ya tattaro cewa!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi ya taya Farouk Gumel murnar samun shugabancin Asusun Kuɗaɗen Botswana
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya taya Farouk Mohammed Gumel murnar naɗinsa a matsayin Shugaban Asusun Kuɗaɗen Ƙasar Botswana (Sovereign Wealth Fund).
A wata sanarwa daga Kakakin Yaɗa Labarai na Gwamna, Hamisu Mohammed Gumel,!-->!-->!-->…
Za a sami ruwan sama da hadiri mai iska a sassa da dama na Najeriya a yau Laraba – NiMet
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da hasashen yanayin yau Laraba, 17 ga Satumba, 2025.
Wakiliyarmu ta tattaro cewa a Arewa, za a samu ruwan sama da hadiri mai iska a wasu sassan Kaduna, Kebbi, Sokoto, Adamawa da!-->!-->!-->…
Sakamakon zaman Majalisar Zartarwa ta Jigawa na ranar Talata 16 ga Satumba
Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin Gwamna Malam Umar Namadi, ta gudanar da zamanta na yau da kullum a ranar Talata, 16 ga Satumba, 2025, inda aka amince da wasu manyan matakai da za su shafi muhimman fannoni na rayuwar!-->…
Ƙididdigar INEC ta fitar da yawan sabuwar rijistar masu zaɓe adadin da ya wuce miliyan 4.4, yankin…
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta (INEC) ta ce sama da ƴan Najeriya miliyan 4.4 ne suka yi rajistar zaɓe ta yanar gizo cikin makonni huɗu kacal da fara aikin a ranar 18 ga Agusta 2025.
A wata sanarwa da Kwamishinan hukumar kuma Shugaban!-->!-->!-->…
Ƙungiyar Matasan Najeriya ta yaba wa Tinubu kan zuba jari a matasa, ta amince da Shettima a matsayin…
Ƙungiyar Matasan Najeriya (NYCN), Yankin Arewa maso Gabas, ta bayyana godiya ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa saka hannun jari da yake yi a matasa, tare da jaddada aniyar haɗin kai domin kawo ci gaba.
A wata sanarwa da aka fitar a!-->!-->!-->…
Fadar Shugaban Ƙasa ta mayar da martani kan gargaɗin Atiku na yiwuwar samun juyin-juya-hali a…
Fadar Shugaban Ƙasa a ranar Litinin ta yi watsi da gargaɗin tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, cewa yunwar da ake fama da ita a ƙasar na iya haddasa tashin hankali makamancin irin juyin juya halin Faransa na 1789.
A wata!-->!-->!-->…
Gwamna Bago ya kare dokar bibiya da tabbatar da amincewa da kalar wa’azi kafin a yi shi a Jihar Neja
Gwamnan Jihar Neja, Umar Bago, ya kare sabuwar dokar da ke buƙatar malaman addini su gabatar da huɗubarsu kafin su hau mumbari, yana mai cewa manufar ita ce kare zaman lafiya da tsaron jama’a, ba takura wa ƴancin addini ba.
A wata!-->!-->!-->…
Gwamnati ta fitar da gargaɗin samun ambaliyar ruwa a jihohi 11 daga 14 zuwa 18 ga Satumba
Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya ta yi gargaɗin cewa jihohi 11 na iya fuskantar ambaliyar ruwa mai tsanani daga ranar 14 zuwa 18 ga Satumba 2025.
Wakiliyarmu ta tattaro daga sanarwar cibiyar hasashen ambaliyar ruwa ta ƙasa cewa, jihohin da!-->!-->!-->…