Kotu a Bauchi ta yi watsi da buƙatar hana ICPC, EFCC da NFIU bincikar ofishin SSG
Babbar Kotun Jihar Bauchi ta yi watsi da wata ƙara da aka shigar domin hana Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa a Ma’aikatun Gwamnati (ICPC) da hukumar EFCC da NFIU bincike kan al’amuran kuɗaɗen tsaro na Ofishin Sakataren Gwamnatin Jihar!-->…
Wani darakta a Hukumar Kula da Kogin Sokoto Rima ya faɗa komar ICPC, kotu ta yanke masa hukuncin…
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa a Ma’aikatun Gwamnati (ICPC) ta samu nasarar gurfanar da Daraktan Harkokin Gudanarwa na Hukumar Bunƙasa Kogin Rima Sokoto (SRRBDA), Rabiu Musa Matazu, inda kotu ta same shi da laifin karkatar da kuɗaɗen!-->…
Ƴan sanda sun cafke sojan ƙarya da wasu ɓarayin motoci a Jigawa
Rundunar ƴan sandan Jihar Jigawa ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke wani sojan bogi da wasu mutane uku da ake zargi da satar motoci a ƙaramar hukumar Kafin Hausa.
Wakilinmu ya tattaro daga sanarwar da jami’in hulɗa da jama’a na!-->!-->!-->…
Tinubu ya kawo ƙarshen dokar ta-ɓaci a Rivers, ya mayar da Fubara da ƴan majalisu kan mulki
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da kawo ƙarshen dokar ta-ɓaci a Jihar Rivers, tare da mayar da Gwamna Siminalayi Fubara, mataimakiyarsa Ngozi Nma Odu, da kuma mambobin Majalisar Dokokin jihar su ci gaba da gudanar da ayyukansu!-->…
Gwamnatin Jigawa ta amince da ƙarin kasafin kuɗi na naira biliyan 75 ga jiha da ƙananan hukumomi
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙarin kasafin kuɗi na naira biliyan 75 a shekarar 2025, domin gabatar da shi ga majalisar dokokin jihar.
Wakilinmu ya tattaro daga Kwamishinan Yaɗa Labarai, Matasa, Wasanni da Al’adu, Sagir Musa,!-->!-->!-->…
INEC ta yi magana kan sanarwar ɗaukar ma’aikata a hukumar, ta gargaɗi jama’a
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta gargaɗi jama’a da su yi watsi da wata sanarwa ta bogi da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta cewa hukumar tana ɗaukar ma’aikata.
A wata sanarwa da hukumar ta wallafa a shafinta na X ranar!-->!-->!-->…
Gwamnati ta ƙaddamar da sabon tsari don sauƙaƙa takin zamani ga manoma a Najeriya
Shirin Taki na Ƙasa (PFI) ya bayyana cewa yana ci gaba da ɗaukar matakai don tabbatar da wadataccen taki ga manoma a Najeriya, domin ciyar da manufofin Shugaba Bola Tinubu na samun cikakkiyar cin gashin kai a abinci.
Wakilinmu ya!-->!-->!-->…
Saudiyya ta saki alhazan Najeriya da aka cafke da zargin safarar miyagun ƙwayoyi bayan gwamnati ta…
Gwamnatin Tarayya ta hannun Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta tabbatar da sakin wasu alhazan Najeriya uku da hukumomin Saudiyya suka tsare tun watan da ya gabata bisa zargin safarar miyagun ƙwayoyi.
!-->!-->!-->…
Dangote ya ce, direbobin tankunansa na samun albashi fiye da na ma su digiri a Najeriya
Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa direbobin kamfaninsa na samun albashi mai tsoka, wanda ya fi na yawancin masu digiri a Najeriya.
Wannan jawabi na Dangote ya fito ne a wani faifan bidiyo da tashar!-->!-->!-->…
Gwamnati ta fitar da wani sabon gargaɗi kan yiwuwar samun ambaliya a wasu jihohi 14
Gwamnatin Tarayya ta sake fitar da gargaɗi kan yiwuwar samun ambaliya a jihohi 14 ciki har da Legas, Adamawa, da wasu garuruwa 52.
Wannan gargaɗi na ƙunshe ne a hasashen ambaliya da Cibiyar Faɗakarwa Kan Ambaliya (National Flood Early!-->!-->!-->…