Hukumar Alhazai ta Jigawa ta sake jaddada ranar ƙarshe ta biyan kuɗin aikin Hajjin baɗi, saura ƴan…
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta shawarci dukkan masu niyyar zuwa aikin Hajji a shekarar 2026 da su gaggauta kammala biyan kuɗaɗen su kafin ranar 8 ga watan Oktoba 2025.
Wakilinmu ya tattaro cewa Darakta Janar na hukumar,!-->!-->!-->…
Kano ce jiha mafi cin jarrabawar NECO a 2025, Gwamna Abba ya nuna farin cikinsa
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana farin cikinsa bayan da Jihar Kano ta zama jiha mafi samun nasara a jarrabawar NECO ta 2025 ga ɗaliban makarantu, inda ta zarce sauran jihohi a sakamakon ƙarshe.
A wani saƙo da ya wallafa!-->!-->!-->…
Mustapha Sule Lamido ya taya Farouk Gumel murna kan naɗinsa a matsayin Shugaban Hukumar Alkinta…
Tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Jigawa a ƙarƙashin jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Mustapha Sule Lamido, ya bayyana jin daɗinsa kan naɗin da aka yi wa ɗan Najeriya, Farouk Mohammed Gumel, a matsayin Shugaban Daraktocin Hukumar Alkinta Arziƙin!-->…
Fubara ya koma bakin aiki bayan wata shida na dokar ta-ɓaci a Rivers, dubannan mutane ne suka tarbe…
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, da mataimakiyarsa Ngozi Odu, sun koma kujerunsu na mulki yau Alhamis, bayan shafe watanni shida a waje, sakamakon dokar ta-ɓaci da Shugaba Bola Tinubu ya ƙaƙaba a jihar a ranar 18 ga Maris, 2025.
!-->!-->!-->…
Ƴan sanda sun ƙaryata tallata ɗaukar sabbin ma’aikata da ke yawo a kafofin sadarwa
Rundunar Ƴan Sandan Najeriya ta ƙaryata wata sanarwa da ta yaɗu a shafukan sada zumunta wadda ke iƙirarin cewa za a buɗe sabuwar damar ɗaukar sabbin ma’aikata daga ranar 22 ga Satumba, 2025.
Sanarwar bogi mai taken “Nigeria Police Force!-->!-->!-->…
Atiku ya karɓi ƴan tsohuwar CPC, ya caccaki gwamnatin Tinubu kan dokar ta ɓacin Jihar Rivers
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ya karɓi shugabannin jihohi na tsohuwar jam’iyyar CPC a gidansa da ke Abuja, inda suka shaida masa goyon bayansu ga yunƙurinsa na ceto Najeriya daga rikicin da yake!-->…
Gwamnati ta dawo da koyar da darasin Tarihi a kowanne fannin a makarantun Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da dawo da darasin Tarihi a matsayin darasi na dole a makarantun firamare da sakandire.
Wannan mataki, a cewar ma’aikatar ilimi ta tarayya, na da nufin ƙarfafa kishin ƙasa, haɗa kan al’umma da kuma samar da!-->!-->!-->…
Hasashen samun ruwan sama a sassan Najeriya na yau Alhamis daga NiMet
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya, NiMet, ta bayyana cewa za a samu ruwan sama mai tafe da guguwar iska a wasu sassan ƙasar a ranar Alhamis, 18 ga Satumba, 2025.
Wannan hasashen na daga cikin sanarwar yau da kullum da hukumar ta fitar!-->!-->!-->…
Asusun Tarayya ya raba kuɗaɗe ga Gwamnatin Tarayya, jihohi da ƙananan hukumomi, mafi yawa a tarihin…
Kwamitin Rabon Kuɗaɗen Tarayya, wato FAAC, ya raba Naira tiriliyan 2.225 a watan Agusta 2025, kuɗaɗen da aka ce sune mafi girma da aka taɓa rabawa tun samar da Najeriya.
Wannan shi ne karo na biyu a jere da rabon kuɗaɗe ya haura Naira!-->!-->!-->…
Gwamnatin Najeriya ta raba naira biliyan 330 ga wasu talakawa, na saura na kan hanya – Wale Edun
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ta raba naira biliyan 330 ga talakawa da marasa galihu a faɗin ƙasar nan ta hannun hukumar kula da tsarin tallafin jama’a, wato National Social Safety-Net Coordinating Office (NASSCO).
Ministan Kuɗi!-->!-->!-->…