• Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.

  • Thursday, September 11, 2025
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu

TIMES HAUSA TIMES HAUSA - Times Hausa, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziki, lafiya, da sauransu.

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Ilimi
  • Lafiya
  • Tsaro
  • Nishadi
  • Ra’ayoyi
  • Afirka
  • Duniya
  • Rahotanni
  • Sashen English
Times Hausa
Labarai

Haɗarin mota ya yi tonon silili, NDLEA ta kama tabar wiwi kilogiram 112 bayan motoci 2 sun yi karo

Times Hausa Sep 11, 2025
Babban Labari

ICPC ta bankaɗo ayyuka 1,440 da kuɗinsu ya kai naira biliyan 271 a…

Babban Labari

Tinubu ya ba da umarnin gaggawa ga ministoci na rage tsadar kayan…

Babban Labari

Ƴan Sanda sun sake bankaɗo wata lalatar a Jigawa ta satar shanu da…

Babban Labari

INEC ta amince da sabon shugabancin jam’iyyar ADC na ƙasa

Babban Labari

OPay ya ƙaddamar da tallafin karatu na miliyoyin nairori da ɗaliban BUK, ɗalibai za su samu ₦300,000…

Times Hausa Sep 11, 2025
Kamfanin OPay Digital Services Limited ya ƙaddamar da wani shirin tallafin karatu na Naira miliyan 60 ga ɗaliban Jami’ar Bayero da ke Kano, a ranar Talata, 9 ga Satumba 2025. Wakilinmu ya gano cewa an ƙulla wannan yarjejeniya ne ta…
Labarai

UNICEF da Kirikasamma sun bayar da tallafin kayayyakin kula da lafiya ga PHCs

Times Hausa Sep 11, 2025
Ƙungiyar kula da yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) tare da Ƙaramar Hukumar Kirikasamma a Jihar Jigawa sun bayar da kayayyakin kula lafiya domin inganta kula da mata masu juna biyu da sauran ayyukan lafiya a cibiyoyin kula da lafiya…
Babban Labari

HASASHEN YANAYI: NiMet ta fitar da gargaɗi kan samun ruwan sama mai iska a yankunan Arewa da Kudu a…

Times Hausa Sep 11, 2025
Hukumar hasashen yanayi ta ƙasa (NiMet) ta bayyana hasashen yanayin yau Alhamis, 11 ga Satumba 2025, inda ta yi gargaɗi kan samun ruwan sama da ake sa ran zai biyo da iska mai ƙarfi a wasu sassan ƙasar. Rahoton da wakiliyarmu ta tattaro…
Labarai

An kama wani tsoho ɗan shekara 70 da zargin lalata da ƙananan yara ta hanyar yaudararsu da kuɗi a…

Times Hausa Sep 10, 2025
Rundunar ƴan sandan Jihar Bauchi ta bayyana cewa, jami’anta sun kama wani dattijo mai shekaru 70, Lawan Sani, bisa zargin yin lalata da wasu ƴan mata uku bayan ya yaudare su da kudi ₦500. Rahoton ya bayyana cewa wanda ake zargin, wanda…
Labarai

Ƴan Bindiga sun shiga masallaci, sun yi garkuwa da masu sallah a Zamfara

Times Hausa Sep 10, 2025
Rahoton ƙwararren masani kan yaƙi da ta’addanci da samar da tsaro, Zagazola Makama, ya nuna cewa, aƙalla mutane uku aka yi garkuwa da su a lokacin sallar asuba a masallacin Yarlaluka, Dansadau, a Ƙaramar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara. …
Babban Labari

DA ƊUMI-ƊUMI: Najeriya ta shiga duhu, babban layin wutar lantarki na ƙasa, National Grid, ya katse

Times Hausa Sep 10, 2025
Sanarwar da hukumomin wutar lantarki suka fitar ta ce, babban layin wutar lantarki na ƙasa, National Grid ya samu katsewa a ranar Laraba, lamarin da ya haifar da katsewar wutar lantarki a sassa daban-daban na Najeriya. A cikin wata…
Gwamnati

Bayan an masa zanga-zanga, Gwamnan Kano ya amince a gaggauta gyaran Gadar Ƴanshana

Times Hausa Sep 10, 2025
“Za mu fara (aikin) nan da nan — Gadar Ƴanshana za ta dawo kamar yadda ya kamata,” in ji Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, yayin amincewa da gyaran Gadar Ƴanshana da ke Ƙaramar Hukumar Kumbotso, bayan da mazauna yankin suka gudanar da…
Babban Labari

Kano ta haramta amfani da zarton inji marar izini a sare bishiyoyi, ta ɓullo da tsarin ba wa zartuna…

Times Hausa Sep 10, 2025
"Ba za mu ƙyale sare itace ba don na son rai kawai – ka sare ɗaya, sai ka dasa biyu ko uku,” in ji Hon. Dakta Dahiru Muhammad Hashim, kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi na Jihar Kano, yayin bayyana sabuwar dokar haramta amfani da zarton…
Babban Labari

Rigimar dakatar da Natasha ta ƙara zafi, PDP da manyan lauyoyi sun caccaki Majalisar Dattawa kan ƙin…

Times Hausa Sep 10, 2025
Rigimar da ta shafi dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta sake ɗaukar sabon salo a jiya Talata, yayin da jam’iyyar PDP da wasu manyan lauyoyi (SANs) suka soki matakin Majalisar Dattawa na ƙin barin ta koma majalisa bayan cikar…
Babban Labari

Ƙungiyar Likitocin Asibitocin Gwamnati za ta yanke hukuncin ƙarshe kan tsunduma yajin aikin gamagari…

Times Hausa Sep 10, 2025
Ƙungiyar Likitocin Asibitocin Gwamnati ta Ƙasa (NARD) za ta gudanar da taron Majalisar Zartarwarta ta Ƙasa (NEC) a yau Laraba domin yanke shawara da ɗaukar mataki na gaba kan wa’adin kwanaki 10 da ta bai wa gwamnatin tarayya. Ƙungiyar…
1 2 3 … 6 Next
  • Facebook Join us on Facebook
  • Twitter Join us on Twitter
  • Youtube Join us on Youtube
  • Instagram Join us on Instagram
TIMES HAUSA, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziƙi, lafiya, da sauransu. Muna tantance labari tare da yin zuzzurfan bincike domin tabbatar da cewar mabiyanmu ba su sami labari marar tushe ba.

September 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
2930  
     
Popular Categories
  • Labarai60
  • Babban Labari31
  • Tsaro17
  • Siyasa11
  • Muhalli11
  • Gwamnati8
news.timesofnigeria@gmail.com
+234 803 787 2140
Ibrahim Aliyu Bypass,
14, Asma'u Plaza,
Opposite Awajil Filling Station,
Dutse,, Jigawa State. 720101
Nigeria.
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu
© 2025 - Times Hausa. All Rights Reserved.
Website Design: BetterStudio

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.